Kwanuka

kwanuka sune abubuwan da ake adana ruwa ko abinci a ciki, matukar dai ana amfani dasu wajen ci da sha to bai halara yin amfani da na zinari da azurfa ...